Advertisment

Innalillahi Wata Yarinya Karama Yar Shekaru 17 Ta Rataye Kanta Har Lahira a Jihar Kano

 

Advertisment

Wata matashiya Mai Suna sadiya Usman yar Kimanin shekaru 17 Dake karamar Hukumar warawa ta rasu ta Hanyar rataye kanta.

Cikin wata Sanarwa da kakakin rundunar Yan sanda ta Jihar Kano sp haruna kiyawa ya Fitar yace bayan samun Kiran waya Daga wajen dagacin garin dauru Dake karamar Hukumar ta warawa, kuma nan take rundunar ta tura jami’an tsaro na musamman Dan Zuwa gidan da lamarin Yafaru.

Advertisment

Ana Sa Bangaren mahaifin matashiyar ya shaidawa manema labarai cewa asaninsa Babu wata matsala da yar tasa take Fuskanta Wanda zai iya sakawa ta Hallaka kanta.

Advertisement

Ya Cigaba da cewa kafin rasuwarsa tayi Masa abubuwa daban daban Wanda ta sabayimasa na kyautatawa Kuma sun rabu ana barkwanci da juna.

Sai dai Kuma yace cikin alhini aka sanar Dashi mutuwar yar tasa ta Hanyar rataye, Koda yake yace yar tasa tana da lalurarar aljanu Amma dai takan ɗauki lokaci Basu tashi ba.

Advertisment
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like